DA SAURAN KALLO (Part I) 11-03-21 (00:12) category: Hausa Novels
*T* a shigo gidan nasu hannunta riq'eda wata 'yar q'aramar baby nokia tana waya, kaida kaga yanayin halin da nokiar take ciki kasan ta fara jin jiki dan har da wata 'yar siririyar farar salatif aka nad'e a q'asan ta